Advertisements
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sake yin awon gaba da wani jami’in‘ yan sanda daga hedkwatar ‘yan sanda reshen Mbieri da ke karamar hukumar Mbaitoli ta jihar Imo.
Karin bayani nanan tafe…..
Advertisements
gunmen in another fresh attack has kidnapped a Police officer from Mbieri Divisional Police Headquarters in Mbaitoli Local Government Area of Imo state.