Da duminsa: Ba’a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Duba Sanarwar Anan>>>

Advertisements


Labarin da ke shigowa da duminsa na nuna cewa al’ummar kasar Saudiyya za su cikasa watan Sha’aban yayinda aka gaza ganin jinjirin watan Ramadana a ranar Lahadi. Jaridar Akhbaru Saudiyya ta bayyana wannan sanarwa a shafinta na Tuwita.

Advertisements

ابك بعد الله الهرجة كلها في الشمس
الهلال طور من ( القمر ) مجرد كويكب صغير يعكس ضوء الشمس

ويبقى السؤال متى تشرق شمسك يانصر 🟡

— Sultan AL-Otaibi (@Sultan_ed1434) April 11, 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like