Advertisements
Labari da dumisa: Yan ta’addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jihar kuma Sanata mai ci a yanzu, Ibrahim Geidam.
Mazauna garin sun bayyanawa TVCNews cewa yan bindigan sun dira garin ne da yawansu suna harbin kan mai uwa da wabi.
Saurari karin bayani…
Advertisements
Source: Legit