Buhari Ya Gana Da Shugabannin Tsaro A Abuja Kalli Hoto

Advertisements


Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha

Sai Shugaban Ma’aikatan Fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari,

NSA Manja Janar Babagana Monguno (mai murabus) da kuma wasu ministoci.

Shugabannin sojoji da suka halarci taron sun hada da, Manjo Janar Lucky Irabor; Babban hafsan sojojin kasa, Manjo Janar Ibrahim Attahiru;

Advertisements

Babban hafsan sojojin sama, Air Vice Marshal Isiaka Oladayo Amoo; da babban hafsan sojojin ruwa, Rear Admiral Awwal Zubairu Gambo.

Sauran sun hada da sufeta janar na yan sanda Usman Alkali, Shugaban DSS, Yusuf Magaji Bichi da shugaban NIA, Ahmed Rufai Abubakar.

Source: Legit
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like