Da duminsa: Mabiya Mazabar Shi’a A Najeriya Sun Samu Tabbacin Ganin Jinjirin Watan Shawwal,

Advertisements


Musulmi mabiya mazahabar shi’a A Najeriya sun bayyana yanda suka samu labarin tabbacin ganin jinjirin watan shawal a sassa daban daban dake Najeriya da wasu sassan kasar Nijar,

Hakan na zuwane bayan da ake samun rarrabuwar kai game da ganin watan Sallah da watan Azumin Ramadana, Musamman a Sassan Najeriyar,

Wakilinmu Na Shafin Bz News 24/7 Ya ya tattaro mana irin yanda mabiya mazahabar ta shi’a suketa muhawara game da yanda suka samu ganin jinjirin watan Shawwal Din,

Gadai Abubuwa da suke Wallafawa A Shafukansu Na Facebook Nan:

Wani Dan Shi’a Mai Amfani Da Suna Muttaka Kumasy Ya Bayya A Shafin Cewa:

Jinjirin Watan Shawwal.
Angani a garin Masaka ta jahar Nasarawa.

Wanima Dan’ Shi’a Mai Amfani Da Suna : Al-mujtaba Abubakar ya Wallafa A Shafinsa Cewa:

Matukar dai an ga wata a kasar a Nijar, to dole ma sai anganshi a Nigeria, saboda Nijar da Nigeria suna kan layi ɗaya ne a yanayi da kuma lokari.

Advertisements

Wanima Dan’ Shi’a Mai Amfani Da Suna : Auwal M. Tukur ya Wallafa A Shafinsa Cewa:

Allah ka karbi Ibadun mu

ASSALAMU ALAIKUM.

SANARWAR GANIN JINKIRIN WATA.

Daga Sheikh Sidi Munir wakilin Yan uwa na yankin Sakkwato muna sanarda duka Yan uwa Musulmi cewa Musa labarin ganin watan Shawal yau daga a Garin Dan Aduwa Sabobirni LG Sokoto.


Dan Uwa Malam Sa’idu Dan Aduwa yatabat Muna cewa da shi da jama’ar gari masu yawa duk sun gani
Galanbar su 08085568645 Sa’idu Dan aAduwa
08025904836

Menene Ra’ayinku Gameda Wannan Fahimta Mabiya Mazahabar Shi’a Najeriya???
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like