Advertisements
SANARWA !!!
Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA. Zai Gudanar Da Sallah Idi A Gidan Sa Dake Hanyar Gombe Zuwa Bauchi Da Misalin Karfe 9:30 Na Safe.
Allah yasa mun dace da dukkannin alkhairi dake wata Ramadan Albarkacin Manzon Allah S.A.W. Amiin
Advertisements
Source: Fityanul Islam Of Nigeria