Zan yaki kasar Isra’ila koda Sauran kasashen musulmi zasu kini,- Inji Shugaba Erdogan Na Turkiyya,

Advertisements


Shugaban ƙasar Turkiyya Racept Tayyib Erdogan, ya bayyana cewa, zai yaƙi yahudawan Israila domin kawo ƙarshen zalincin da ake yiwa Musulmi Palasɗinawa, a yankin Gabas ta tsakiya, a wani jawabi da yayi a daren jiya Mr, Erdogan ya ce.

“Wallahi Tallahi na yi rantsuwa da Allah SWT sai na yaƙi Israila, koda sauran ƙasashen Musulmin duniya ba zasu goyi bayana ba domin kuwa ba zamu ƙyale jinin ƴan’uwanmu Musulmi Palasɗinawa ya tafi a banza ba ba.”

Muna fatan Allah ya yi masa jagora kuma ya ba shi nasara.

Advertisements

Da fatan za kuyi shared zuwa sauran group don nema masa addu’a daga bakin ƴan uwa musulmi muna fatan Allah taimaki addinin Musulunci da Musulmi ya ba shi nasara ameen.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like