Advertisements
Ma’aikatar harakokin wajen Austria ta ce ministan harakokin wajen Iran Javad Zarif ya fasa kai ziyara ƙasar bayan ta ɗaga tutar Isra’ila a Vienna.
Hukumomin Austria sun ɗaga tutar Isra’ila ne domin nuna goyon baya a rikicin da ta ke yi da Falasdinawa a Gaza.
Advertisements
Source BBC