Hisbah ta kama saurayi mai shiga irin ta mata a jihar Kano

Advertisements


Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wani saurayi mai shagar mata.

Wanda aka kama mai suna Idris ya canja sunansa zuwa Aisha. Ana zargin cewa Idris maza-mata ne.

An kama shi cikin shiga irin ta mata sanye da tufafin mata.

Advertisements
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like