Bayan dakatar da twitter ansamu wata sabuwar manhaja wadda tafita dadi da kuma sauki,

Advertisements


Bayan da aka samu rashin fahimta tsaknin gwamnatin tarayyar najeriya da kamfanin sadarwa na yanar gizo mai suna (Twitter),

Wanda har yayi sanadin haifar da kace nace tsakanin bangaren gwamnati da kamfanin har takai ga gwamnatin ta dauki matakin dakatar da kamfanin da dukkan aikace aikacensa a fadin kasar gaba daya,

Kwatsam Sai akaa samu wani sabon kamfanin mai suna (Koo) Mai Alamar Dan Tsako,

wanda yazo da sabon salo wanda yafi twitter, Sunan Manhajar Kamfanin Shine (Koo) kuje Play Store ko App Store Ga Link Din App Din Nan https://play.google.com/store/apps/details?id=com.koo.app

Mataki 1: Bude Google Play Store a cikin na’urar Android.

Advertisements

Mataki na 2: Bincika Koo App akan Play Store.

Mataki na 3: Sannan, zazzage aikin akan na’urarka.

Mataki na 4: Bayan an sauke shi, saita app ta shigar da lambar wayarka.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like