Advertisements
Gwamnatin tarayya ta kara baiwa wanda basu yi rijistar layinsu da NIN ba damar daga nan zuwa 26 ga watan Yuli.
A baya dai an saka ranar 30 ga watan Yuni, watau gobe kenan a matsayin ranar da za’a kulle rijistar, amma saboda gwamnatin ta sake dagawa.
Advertisements
An sake daga warne bayan da masu ruwa da tsaki suka kokawa Gwamnati da cewa akwai mutane da yawa da har yanzu basu samu damar yin rijistar ba.
Sau kusan 7 kenan ana daga ranar kulle yin Rijistar.