Duba Illoli biyar dake faruwa da Budurwar da ta bari Saurayin ta yai zina da ita

Advertisements

Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh! Barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokacin a cikin cigaba da shirye_shiryen da muke kawo muku a koda yaushe. 

A yau shirin namu zakuji illolin dake faruwa ga ‘yan matan da suke bari samarin su suna yin zina dasu. Wadannan illolin sune Kamar haka:

1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zai daina Yadda da ita.

2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da ‘Yan matan da suke so.

3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.

Advertisements

4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama domin Yanzu an mai da zinar ado.

(5) Duk saurayin da yai zina da budurwa zai sanar da abokan sa masu irin wannan dabiar da suma suje su kwashi nasu rabon

Yaku ‘Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.

Yanda rubutawa bai bani wuya ba ɗan uwa kaima yin share kada yamaka wuya don Allah katura ko da a groups 3 ne domin tunatarwa. 

Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like