Advertisements
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gina gadar wucewar mutane ta karkashin kasa.
Gadar ta dauki hankula sosai inda ake ta yabawa. A nata bangaren, tauraruwar fina-finan Hausa, kuma me taimakawa mutane, Mansurah Isah ta yaba da wannan aiki itama.
Ta kuma bayyana cewa, tana kiran banda shaye-shaye da cin zarafin mata da kwace da cakawa mutane wuka a wajan.
Advertisements
Ta kuma baiwa Gwamnati shawarar a saka jami’an tsaro da kuma wuta a wajan.