Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma’aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023).

Advertisements

Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma’aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023).

Ga duk wanda yakeda buƙata sai yayi hanzari ya shiga wannan link ɗin domin cikewa:

Advertisements

 https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin

Akwai buƙatar lambar shedar zama ɗan ƙasa wato NIN Number kafin mutum ya cike.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like