Masu cin gajiyar sharin tallafin kuɗi na Covid19 TCF, Nirsel Microfinance Bank yayi kira da su daure su cike”SURVEY FORM”

Advertisements

Masu cin gajiyar sharin tallafin kuɗi na Covid19 TCF, Nirsel Microfinance Bank yayi kira da su daure su cike”SURVEY FORM” 

Bankin Nirsel Microfinance Bank ya fitarda sanarwar survey form inda yake kira ga wadanda sukayi nasarar samun rancen kuɗi na Covid19 TCF. Bankin yayi kira ga masu cin gajiyar sharin dasu daure su cike survey form. Inda yayi Jawabin cikin harshen Engilishi yake cewa kamar haka

Advertisements

Kindly fill out the survey below if you’re a Covid19 TCF Beneficiary.

https://forms.office.com/r/vAWzxawMj4

Thank you! #nmfbcares

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like