An soke wani aure a Kano, saboda banbancin ‘kwayar halitta tsakanin Saurayin da Budurwar

Advertisements

A kano anfasa wani biki bayan anyi gwajin kwayoyin Halitta wanda ake kira a turance da (Genotive) 

Mahaifin Amarya yace baza’ayi auren ba sakamakon kwayoyin Halittar Ango dana Amarya Sunzo a mataki iri daya,  

Advertisements

Kuna iya kallon Cikakken Rahoton A Cikin Bidiyon Dake Kasa kulatsa hoton dake kasa yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like