Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC

Advertisements

Yadda  Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC

Ƙungiyar raya yankin Arewa maso gabas ta Nigeria wato North east wanda take kunshe da jahohi shida wadda suka hada da 

Gombe 

Bauchi 

Maiduguri 

Yobe 

Adamawa 

Taraba 

Zata bada tallafin karatu ka masu karamin karfi wato talakawa da suke wannan yankin domin tallafawa rayuwarsu da kuma rage marassa ilimi a wannan yanki 

Advertisements

Yadda zaka cika shine ka shiga https://apply.nedceef.gov.ng/applicant/signup idan ka shiga zaka cike form din kasa 

Sunanka na 

Sunan kaka koh inkiya 

Sai sunan Baba 

Sai email address dinka email din dole yazama mai amfani saboda verification da zakayi kafun ka samu daman cigaba da registration 

Sai kasa password kasake saka irinsa a kasa saikai submit

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like