Advertisements
YANZU-YANZU: Rikici Na Neman Ɓarkewa Tsakanin Sojoji Da Ƴan KAROTA a Kano
Gadar Ƙofar Nassarawa ta cunkushe inda aka samu ‘Go-Slow’ sama da ƙasa sakamakon rashin jituwa da ake zargin ta faru tsakanin ƴan KAROTA da Sojoji.
Tuni dai wajen ya hargitse, inda aka gindaya motar Sojoji a ofishin KAROTA na Gadar Ƙofar Nasaarawa.
Advertisements
Majiya: IDON MIKIYA