Advertisements
Gombe state ng-cares programmes sun cigaba da verify din lambobin wayan wanda suka yi rijista shirin tallafin bankin duniya wanda suka tura da bayanin su aka yi musu rijista shiga yanar gizon dake kasa domin dubawa an zabe su ko baa zabe ba.
Wanda aka zaba suyi kokari du Kara dora bayaninsu .
Advertisements