Advertisements
Ayau 23 ga watan satumba 2022 yanar gizon jihar gombe zata fara aiki shirin t-Max tsarin fasaha ne, Ilimin sana’a da horarwa (TVET) wanda aka ƙera don baiwa ‘yan Najeriya ƙwarewar fasaha da sana’a. za ‘a rufe tashar rajistar ranar 30,ga Satumba.
Advertisements
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝