Yadda ake sauke Application Na Kallon Tashoshin Setlite Kyauta a Wayar Android

Advertisements

Sabuwar manhaja ta wayar Android ta bayyana Wadda Zata Baku Dama Ku Kalli Dukkan Tashoshin da Kuke So batare da Kun Biya Ko Sisin Kwabo Ba, 

Abinda Kawai Zakuyi Bashi da Wata Wahala Domin Mallakar Wannan Application Din da Farko Zaku Dannan Alamar Inda Aka Rubuta Kalmar (Download Now) dake Kasa, 

Bayan Kun Dannan Kaitsaye Zai Kaiku Cikin Play Store Na Wayarku Zakuga Alamar Install Saiku Dannan Daga Zarar Kun Danna Zaifara Loading Wato Alamar Ya Fara Sauka A Wayarku Yana Kammalawa Zai Baku Damar Yin Open Saiku Shiga Kaitsaye Zaku Fara Kallo Sosai Acikinsa, 

Download Now

Download Now

Advertisements

Download Now

Kuyi Share Na Wannan Application Din Ga Yan’uwanku Da Abokan Arziki Da Sauran Al-ummah Domin Shine Na Farko Wanda Hausawa Suka Fara Samarwa Domin Saukakawa Mutane Siyan Setlite!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like