Yanzu-Yanzu: Hukumar NPC ta fara daukar Ma’aikatan wucin gadi na Shekarar 2023

Advertisements

Hukumar NPC Zata dauki sabbin Ma’aikatan wucin gadi na Shekarar 2023, domin gudanar da aikin kidaya a gidajen da ke fadin Nijeriya baki daya.
NPC zata ta fara daukar wadannan Ma’aikatan ne a ranar 25 ga watan Oktoba na Shekarar 2022, kuma har yanzu suna ci gaba da daukar wadannan Ma’aikatan.
Ku duba wannan takardar da muka daura a saman wannan rubutun domin ganin yadda zaku cike wannan aikin.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like