DA ƊUMI-ƊUMI: Afakallahu zan Angwance da Tsohuwar Jaruma, Rukayya Dawayya

Advertisements

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Isma’il Na-Abba Afakallahu, zai angwance tare da tsohuwar Jarumar finafinan Hausa Rukayya Dawayya.
Za a daura auren ne, a ranar 4 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 2pm na rana, a Masallacin Juma’a na Tishama da ke garin Kano.
📷Kannywood Exclusive
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like