WAEC, NECO, NABTEB za su kasance kyauta idan na zama Shugaban Kasa – Kwankwanso

Advertisements

Dan takarar Shugabancin Kasar Nijeriya a Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa dalibai zasu gudanar da wasu jarabawowi kyauta idan ya zaman shugaban Kasa a 2023.
Muddin Na Zama Shugaban Kasa, NECO, WAEC, NABTEB, NBAIS, Za Su Kasance Kyauta, Wa’adin JAMB Kuma Zai Kasance Shekaru Hudu, Cewar Kwankwaso.
Kwankwaso ya bayyana haka ne dai dai lokacin da yake bayyana manufofin takarar sa na shugaban kasa.
Daga Salisu Magaji Fandalla’fih
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like