Bidiyo: Naira dubu 50 yan bindiga ke biyana ina yi kai masu makamai – Wani Dattijo

Advertisements

Wani Fitaccen Mutum zai yiwa yan bindiga da masu garkuwa da mutane dakon makamai ya bayyana cewa yana yiwa yan bindiga dakon bindigu suna biyansa Naira dubu hamsin.
Ya bayyana haka ne ya yin da Jaridar DCL Hausa ke zantawa dashi, a daidai lokacin da jami’an tsaron yan sanda suka yi nasarar kamashi.
“Ina dakon duk bindiga daya kan kudi Naira dubu hamshin domin kai wa ƴan bindiga a cikin daji”‘ inji wani da ƴan sanda suka kama a Katsina da ake zargi da safarar muggan makamai zuwa ga ƴan bindiga.
(( An fara wallafa bidiyon a Disamba 2021))
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like