Advertisements
Rahotannin da ke so mana yanzu haka sun tabbatar da cewa hukumar NPC zata dauki sabbin Ma’aikatan wucin gadi na Shekarar 2023, domin gudanar da aikin kidaya a gidajen da ke fadin Nijeriya baki daya.
Ku danna wannan Link din domin ganin yadda zaku 👉 https://t.co/cHJ9oY7rGG https://t.co/jY2XFjPN99
Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na Twitter a ranar Talata 1 ga watan Nuwamba.
Advertisements
NPC zata ta fara daukar wadannan Ma’aikatan ne a ranar 25 ga watan Oktoba na Shekarar 2022, kuma har yanzu suna ci gaba da daukar wadannan Ma’aikatan.
Ku duba wannan takardar da muka daura a saman wannan rubutun domin ganin yadda zaku cike wannan aikin.