Albishirinku: Kamfanin Facebook za su fara biyan Mutane da kuɗin Crypto

Advertisements

Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun bayyana cewa Kamfanin Manhajar Facebook za su fara biyan Mutane da kuɗin Crypto a karahen wannan Shekarar.

Advertisements

Manhajar Facebook ta dauko wani sabon salo na biyan Mutane da kuɗin Crypto a wannan Shekarar, domin samun sauki ga wannan wannan harka ta Crypto.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like