Advertisements
Wani Bidiyon ya bayyana yadda wasu miyagun yan bindiga suka cinnawa wani kauye wuta, Mutane da dama sun rasa muhallin su tare da dukiyoyinsu.
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN
Kalli bidiyon yadda ‘yan bindiga suka ƙone wani ƙauye mai suna Tungar Zarumai da ke jihar Kebbi. Allah ya kawo mana ɗauki.
Shiga nan domin ganin cikakken Bidiyon 👇