Hanyar da zaku dawo da dukkan abubuwan da kuka goge a wayarku

Advertisements

Wasu da dama suna damuwa matuka lokacinda suka duba suka ga sun rasa wasu abubuwa nasu masu mahimmanci a wayoyinsu, kama daga kan photo bidiyo, sakonni, number waya da sauransu. Kuma suna ganin babu yadda za suyi su dawo da wannan abubuwan da suka goge ko suka rasa domin basu san yadda za suyi ba su dawo dasu.
Wannan yasa muka samo muku wata hanya wacce duk zaku iya dawo da dukkan abinda kuka goge ko suka bata akan wayoyinku kama daga kan photo bidiyo sakonni number waya da duk wasu abubuwa da kuke so.
Wannan wani App ne da idan kuka dorashi akan wayoyinku kuma kuka bude shi za ku iya dawo da duk abinda kuka goge koda yafi shekara indai akan wannan wayar ne.
Daga kun dauko wannan App din kuna bude shi za kuga fuskarsa da kuma abubuwan da duk abubuwan da shi wannan App din zai iya dawo muku dasu koda sun goge kamar photo ko bidiyo ko kuma number waya da duk sauran abubuwa, dan haka sai ku taba gurin abinda kuke son dawowa misali idan photo ne saiku taba gurin photos to wannan application din zai dawo muku da duk abinda kuka goge na daga photuna, haka in number waya ce saiku taba, ko kuma idan message ne.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like