Advertisements
Rayuwa kenan: Wani matashi da aka yiwa hoto da mahaifiyasa yana yaro, sun sake daukar hoto bayan ya gana NYSC
Wani hotuna guda biyu masu cike da darasi sun bayyana yadda wani Matashi ya sanya hotunansa tare da mahaifiyasa a kafar sadarwa ta Facebook, inda yake sanye da kayan NYSC.
An hangi matashin lokacin da yana yaro sanya da hular masu bautar kasa wato NYSC, inda bayyana ya girma ya yi karatu suka sake dauka tare da mahaifiyasa, inda ya sanya wa mahaifiyasa hular NYSC din.