YANZU-YANZU: Akwai yiyuwar Kungiyar ASSU ta sake tsunduma yajin aiki karo na 2

Advertisements

Wani yajin aikin ya sake kunno kai a jami’o’in Najeriya ya yin da malamai ke gudanar da taron gaggawa kan biyan rabin albashin watan Oktoba bayan yajin aikin watanni takwas da suka kwashe suna yi.
Dayawan Malaman jami’o’i an turo masu rabin albashinsu a ranar Laraba 3 ga watan Nuwamba na 2022, kamar yadda Shugaban Kungiyar ASSu ya bayyana.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like