Yadda CCTV Camera ta ɗauki bidiyon masu garkuwa ya yin da suka je sace wani mutum a gidansa

Advertisements

Rahotannin da ke shigo Mana yanzu haka sun bayyana mana cewa, wasu Ƴan bindiga da ba a San ko suwane ne ba, sun shiga wani gida a karamar hukumar Funtua da ke jihar Katsina, a Kokarin su na yin garkuwa da mutanen Gidan.
Mamallakin gudan ya saki bidiyon yadda yan bindigan suka shiga gidansa a garin Funtua don sace shi da iyalansa amma suka tarar ba kowa, kuma dakunan a kulle.
Mai gidan, wanda shi da iyalansa sun tafi Abuja a lokacin da abin ya faru ya hada na’urar CCTV da wayarsa don haka yana kallon duk abin da ya faru a cikin Gidan nasa, duk da cewa ana ruwan sama a lokacin.
Bayan sun shigo suka duba babu kowa sun suka fara barbin kofar shiga shin dakin da bindiga, haka suka shiga suka fito basu Sami kowa ba, sannan suka juya suka fita daga cikin Gidan.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like