YANZU-YANZU: Mutane 14 Sun Mutu Sakamakon Wani Hadarin Mota A Kano

Advertisements

Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da wata mota kirar Hyundai jeep wanda hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Kasa FRSC ta tabbatar wa jaridar SOLACEBASE.
Jaridar SOLACEBASE ta ruwaito cewa motar bas mai lamba GML 102 TA mallakin Kano Line ta taho ne daga jihar Gombe a yayin da ta yi karo da wata motar kirar jeep, da misalin karfe 7:30 na daren ranar Lahadi.
Kwamandan hukumar FRSC reshen Kano, Zubairu Mato ya shaida wa majiyar jaridar Alkiblah ranar Talatar nan cewa jami’an kiyaye haddura sun isa wurin da hadarin ya afku a kauyen Rege da ke Antukuwani, kan hanyar Kano zuwa Gaya da karfe 7:45 na yamma.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like