Advertisements
Yadda Al’ummar Jihar Borno, birnin Maiduguri Sukayiwa Ɗan takaran shugaban ƙasar Nijeriya Atiku Abubakar Ihun Bamayi Bamayi tare da jifansa suna sai Tinubu da Shettima.”
A ranar Laraba dai ne Dan takarar Shugaban Kasar Nijeriya a Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya je yakin Neman zabe a birnin Maiduguri da ke Jihar Borno.
Sai dai mutanen gari sun yi masa ihun bamayi tare da jifar motarsa kamar yadda wani bidiyo ya bayyana a yau Laraba.