YANZU-YANZU: Mubarak Uniquepikin tare da Abokinsa sun fara sharar Kotu

Advertisements

Fitaccen Masu wasan Barkwanci nan a manhajar Tiktok, Mubarak Uniquepikin tare da Abokinsa sun fara share Kotun Jihar Kano, biyo bayan bidiyon da suka saki a kwanakin baya.

Tun da farko dai matasan biyu masu suna Mubarak Muhammad alias wanda aka fi sani da Uniquepikin a shafin, da kuma Nazifi Muhammad, sun amsa laifinsu tare da neman sassauci daga kotu.

Advertisements

An kuma yanke musu hukuncin bulala 20 kowannensu da kuma biyan tarar 10,000 tare da share kotu na tsawon wata guda.

Wanda zuwa yanzu sun fara aiwatar da sharar kotu daga cikin hukumcin da aka yanke Masu kar yadda Shafin Freedom Radio Nigeria ya ruwaito.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like