YANZU-YANZU Wata Mota kirar J5 da Goalf sun yi hatsari Fasinjoji da yawa sun Ƙone

Advertisements

Wani hatsari ya faru a hanyar dai-dai Under Bright Kusa da Keffi  Park, da ke babban birnin tarayyar Nijeriya Abuja.
Wata Mota kirar J5  Wasu da ake hasashen cike take da fasinjoji ta kwace wa maitukinta inda ta hada da wata Goalf da wani dan Kabo-kabo suka yi cikin rami duk sun kone har lahira.
Yanzu haka da muke hada wannan rahoto ba a san adadin wadanda suka rasa rayukansu ba.  Wakilinmu ya bayyana mana cewa wuta na cikin ci anjiyo Sautin wani na fadin “La’ilaha Illallah”. Muna Rokon Allah Yajikansu
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like