Ba Gudu Ba Ja Baya dangane da canza Fasalin Ƙudi, don a kwai amfani Uku da na hanga kan Canjin – Shugaba Muhammadu Buhari

Advertisements

ziyarasa ta Landan, Shugaba Buhari ya sake bayyana goyon bayansa ga sauya fasalin Naira Shugaba Buhari ya bayyana amfani uku da sauya fasalin zai yiwa tattalin arzikin Najeriya.
 Ranar 31 ga watan Disamba za’a fitar da sabbin samfurin N200, N500, N1000 kuma za’a daina karban tsoho ranar 31 ga Junairu.
 
 Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu ja da baya game da lamarin sauya fasalin takardun kudin Najeriya ‘Naira’ da ake shirin yi a karshen shekarar nan.
 Shugaban kasan ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya zai amfana da wannan abu saboda hauhawar farashin zai ragu, masu had akudaden jabu zasuyi asara kuma kudaden da yawo a gari zasu ragu. 
Buhari ya bayyana hakan ne ranar Laraba yayin hira da manema labarai jim kadan bayan ganawarsa da Sarkin Birtaniya, Charles III a Buckingham Palace, London, rahoton AIT. 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like