YANZU-YANZU: Jerin Manyan masu Kuɗin Duniya sun karɓi Piπ Network, kuma sun yi magana akai

Advertisements

Rahotannin da muke samu yanzu yanzu sun tabbatar Mana da cewa manyan masu Kudin duniya sun yarda kuma sun karɓi Manhajar Pi Network hannun biyu kamar yadda masu kula da lamarin suka tabbatar. Shiga nan domin samu bayani akan Pic Network   👇https://t.co/ViStj8L2j3 https://t.co/EiAjv0I45c
Daga cikin manyan masu Kudin da suka karɓi Pi Network sun hada da babban mai Kudin Duniya, Elon Mark da Binance da dai sauransu, Wanda zuwa yanzu sun fara magana akan manhajar Pi Network din.
Bincike ya bayyana cewa kasashe da dama sun fara kwasar garabasa, kamar India, Fakistan, Canada, China da sauran kasashen larabawa, da na kasashen Africa.
Yanzu haka hukumar ta umarcin yan Nijeriya masu Pi Network da su adana Coins dinsu, domin suna gab da samun farin ciki mai daurewa, sakamakon Pi Network ta kusa fashewa.
Wata majiya daga kasar India ta tabbatar Mana cewa mutane da dama sun sayar da Coins dinsu, Kuma sun samu makudan kudi, wasu ma har sun bude Restaurant da kudaden da suka samu.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like