Ku shirya shiga cikin mugun tsanani a shekarar 2023 – Kasim Shattima ga yan Nijeriya

Advertisements

Ku shirya ma shan wuya a 2023, Cwae Abokin takarar Bola Tinubu, Kashim Shettima ya gayawa ‘yan Najariya
Abokin takarar shugaban kasa na Bola Ahmad Tinubu, Kashim Shettima ya baiwa ‘yan Najariya shawarar cewa su shirya shan wuya a shekarar 2023, saboda lokacin matsi na zuwa.
Shattima Ya bayyana hakane ranar Alhamis a wajan wani taron APC da aka yi a babban birnin tarayya Nijeriya, Abuja.
Yace nan da wasu shekaru da watanni, Najariya zata shiga halin matsi wanda sai an daure.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like