Advertisements
Fitaccen Malamin Addinin Muslunci ya kirayi al’ummar Musulmi da su kauracewa sanya wannan takalmi, da yake da zane Mai yanayin sunan Allah a jikinsa.
Malamin ya bayyana haka ne a cikin wani bidiyon da yake yawo a Manhajar Tiktok
An gargadi jama’ar musulmi da su guji amfani da irin wannan takalmi duba da cewa yana ɗauke da sunan Allah da yake rubuce a kasansa ana takawa.