Daga Yanzu Mun Daina Karɓar Naira A Matsayin Kuɗin Haraji – Kungiyar ISWAP

Advertisements

Yan ta’addan da suka addabi Arewa maso gabashin Najeriya sun ce zasu daina karban haraji a Naira Yan ta’addan suna karban haraji hannun manoma, masunta, da masu kiwo a tafkin Chadi ISWAP na niyyar kafa daular Musulunci a yankin yammacin nahiyar Afrika.
DUBA NAN: Babban Burina shi ne na kammala gidan yarin da nike ginawa a jihar Kano -Buhari👉 http://www.gulfnett.com/2022/11/babban-burina-na-kammala-gina-gidan.html
Majalisar Shura ta kungiyar yan ta’addan ISWAP ta sanar da cewa ta daina karban kudin Naira daga wajen Manoma da Masuntan dake biyanta haraji saboda shirin sauya fasalin Naira da gwamnatinNajeriya tayi. 
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, ta yanke shawara sauya fasalin kudin Naira na N200, N500, N1000 kuma za’a daina amfani da tsohon takardar ranar 31 ga Junairu, 2023.
DUBA NAN: An yi Kira a guji saka wannan takalmin yana dauke da sunan Allah
Zagazola Makama ya ruwaito cewa wannan abu ya tada hankulan yan ta’addan ISWAP dake yankin Tumbus na tafkin Chadi. Makama ya ce majiya mai karfi ta laburta masa cewa yanzu yan ta’addan kudin CFA Franc suke karba domin rage asara.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like