DA ƊUMI-ƊUMINSA: Za a gudanar da taron haɗa kan Musulmin Nijariya

Advertisements

 
Dan gidan Sheik Dahiru Bauchi, Sheikh Ibrahim Sheikh Tahir Bauchi ne ya sanar da hakan a shafinsa a kwanakin baya.
Sheik Ibrahim Sheik Dahiru Bauchi ya ce “tare da Sheikh Bala Lau, yayin tattaunawa ta musamman cikin cigaba da shirye-shirye da muke yi na shirya taro na musamman don samun ingantaccen hadin kai da zaman lafiya tsakanin musulman Nijeriya baki daya”.
Wakiltar mahaifinsa da Sheik Dahiru Bauchi da ya yi a wajen wa’azin Kungiyar Izala ya sake tabbatar da cewa an kamo hanyar hade kan musulman Nijeriya.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like