Za mu bada tukuicin Naira Miliyan 5 ga duk wanda ya tona asirin yan ta’adda 19 – Rundunar Soji

Advertisements

Hukumomin sojin Najeriya sun bayyana cewa ana neman ‘yan ta’adda 19 tare da sanya ladan Naira milliyan 5 ga duk wanda ya samu labarin da zai kai ga cafke guda daga cikin su.
A cewar wata alama da aka sanya a muhimman wurare dake fadin kasar, kyautar Naira milliyan 5 na jiran duk wanda ya samu labarin da zai kai ga kama wani daga cikin ‘yan ta’addan.
Alamar wadda ta bayar da asalin ‘yan ta’addan da aka rubuta cikin Harshen Turanci da Hausa, tare da lambar wayar da za’a tuntuba domin isar da rahoto.
Wadanda ke cikin jerin sun hada da: Sani Dangote, Dogo Nahali, Ali Kachala, Mamudu Tainange, Bello Turji Gudda Isiya Kwashen Garwa, Baleri, Sani Gurgu, Alhaji Ado Aliero, Gwaska Dankarami, Nagona da Umaru Dan Nigeria.
Sauran sun hada da; Monore, Halilu Sububu, Abu Radde, Nagala, Leko, Nasanda da Dan Da
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Najeriya na da isassun kudaden da za ta kula da kowane dan kasa.
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake amsa tambayoyi kan rancen kudi wanda ya kawo koma baya ga tattalin arzikin kasar nan a shekarun baya a yayin taron ‘The People’s Townhall 2023, wanda gidan talabijin na Channels ya shirya kai tsaye a Abuja a yammacin ranar Lahadi
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like