Ina masu fama da ciwon Ulcer ga magani kyauta duk girmata Insha Allah

Advertisements

Sakamakon mun shiga watan Ramadan, kuma nutane da yawa suna fama da matsanancin ciwon Ulcer, hakan ne yasa nayi tunanin na baku wannan sirri mai ƙarfi wanda yake magance matsalar Ulcer cikin ƙanƙanin lokaci gasu kamar haka:
1. Zuma
2. Garin Habbatus sauda
3. Zam-Zam
Yadda ake haɗawa;
Zaku samu zuma mai kyau, sai ku sanya Garin Habbatus sauda cikin cokali ɗay ki biyu ko uku(ya danganta da yawan zumar), sai a juya shi ya gauraya sosai, sai kuma a sanya kashi 1ko 2 na ruwan Zam-Zam ɗin a ciki a juya shi yaɗan tsinke kadan.
Yadda ake sha;
Kullum da safe za’a ko lokacin Suhur sai asha cokali uku da yamma ko lokacin buɗa baki sai asha cokali uku. Ayi na kwana uku zuwa Bakwai insha Allah za’a rabu da ULCER (Muna Kuma Da Haɗadden da muke haɗawa)
Ina roƙon duk wanda zaiyi amfani da wannan aiki yayi Salati ƙafa uku Allah ya ƙarawa Jagora (H) lafiya da mai ɗakinsa da sauran ƴan uwa.
Daga: Saifullahi Ningi
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like