Dalilin da ya sa ƴan Kudu suka fi ƴan Arewa samun bashin bankin raya ƙasa a Najeriya

Advertisements

Kwamitin Majalisar Dattawa ta Najeriya da ke kula da harkokin bankuna ya yi ƙarin bayani kan dalilin da ya sa yankin arewacin Najeriya ba ya samun rancen da bankin raya ƙasa yake bayarwa kamar yadda yankin kudu ke samu.

DUBA WANNAN: Na Daina Hawa Social Media saboda jinina na Hawa idan naga ana zagina – Tinubu

A makon da ya wuce ne Majalisar ta kafa wani kwamiti domin ya gudanar da bincike kan zargin cewa bankin ya mayar da arewa saniyar-ware.

Advertisements

KARANTA WANNAN LABARIN: Yadda aka kama wani Mai Unguwa da ke hada baki da yan bindiga a jihar Katsina

Sanata Ali Ndume ne ya gabatar da ƙorafin yayin zaman Majalisar, yana mai cewa daga cikin kusan naira biliyan biyar da bankin ya raba, kashi 11 cikin 100 kacal ya bai wa jihohin Arewa.

A WANI LABARIN KUMA: Babu wani dalili da zai hana Ni yiwa ƴan takara Addu’a, Cewar Ahmed Sulaiman

Sai dai a tattaunawarsa da wakilin BBC Ibrahim Isa, shugaban kwamitin Sanata Uba Sani ya ce rashin bankuna mallakin yankin da ƙyamar kuɗin ruwa saboda dalili na addini na cikin abubuwan da suka sa yankin Arewa ba ya cin gajiyar rancen sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like