Advertisements
An hango Bidiyon yadda wata Mata mai zafin rai ta shararawa Shugaban Kasar Faransa, Emmanuel Macron Mari a gaba masu kula da shi.
A ya yin wani ran gadi da yake a birnin Paris, shugaba Macron ya haɗu da fushin wata mata wadda ta daddage ta zabga masa mari a bainar jama’a.
A WANI LABARIN KUMA: Na Daina Hawa Social Media saboda jinina na Hawa idan naga ana zagina – Tinubu
Saidai har yanzu ba a san dalilin da ya sanya wannan matar ta Matarsa ba, amma tuni jami’an tsaro suka tafi da ita.