Advertisements
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC ya bayyana cewa ya Daina hawa Social Media saboda jininsa yana Hawa idan yaga ana zaginsa.
DUBA WANNAN LABARIN: Shin kun san Illar da ke cikin Amfani da Afilikeshin na GBWhatsApp musamman ga masu ta’ammuli da Yanar Gizo
Tinubu ya ce ya daina hawa soshiyal midiya saboda Jininsa na hawa idan ya ga ana zaginsa.