Yadda aka kama wani Mai Unguwa da ke hada baki da yan bindiga a jihar Katsina

Advertisements

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama Mai Unguwar kauyen Gobirau da ke karamar hukumar Faskari bisa zargin hada baki da ‘yan ta’adda.

Advertisements

KARANTA WANNAN LABARIN: Na Daina Hawa Social Media saboda jinina na Hawa idan naga ana zagina – Tinubu

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Gambo Isah ne ya gabatar da Mai Unguwar kauyen a gaban manema labarai a ranar Juma’a tare da karin wasu wadanda ake zargi.

A WANI LABARIN KUMA: Hukumar zaɓe INEC ta jero abubuwa kusan Biyar da za a yi nazari cikin jerin sunayen masu rajistan zaɓe.

A cewarsa, sauran wadanda ake zargin sun hada da ’yan fashi da makami da wata mata da ake zargi da kashe dan kishiyarta ta hanyar jefa shi cikin rijiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like