Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun bayyana cewa an garzaya da Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari Asibiti sakamakon karaya da ta samu a Kafa.
Shafin Jaridar Daily Nigerian ta wallafa haka a Manhajar Facebook a yau Lahadi.