Advertisements
Wannan sujjada da ‘yan wasan kwallon Saudiyya suka yi bayan samun nasara akan Argentina ya ja hankalin duniyar Musulunci
Ance saboda murna wasu manyan ‘yan kasuwa a Kasar Saudiyya sun rage farashin kayansu
Ba kwallon ne ya burgeni ba, suddaja da sukayi wanda ya ja hankalin duniya shi ya burgeni